Taufik Hidayat

Taufik Hidayat
Rayuwa
Haihuwa Bandung, 10 ga Augusta, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Indonesiya
Harshen uwa Indonesian (en) Fassara
Karatu
Makaranta Tarumanagara University (en) Fassara
Harsuna Indonesian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton da Olympic competitor (en) Fassara
Tsayi 1.75 m
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
Taufik Hidayat
dan wasan kwalalon kafa

Taufik Hidayat (an haife shi ranar 10 ga watan Agustan shekarata alif dari tara da tamanin da daya 1981) dan wasan badminton ne mai ritaya daga [[Indonesia. Tsohon zakara ne na Duniya da na Olympics a cikin maza. Hidayat ya lashe gasar Indonesia Open sau ships shekara ta (1999, 2000, 2002, 2003, 2004 zuwa shekara ta 2006).


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy